Mango zobo and mango milk shake
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16306008
Zaki dafa zobonki seki sauke ya huce sannan ki tace kisa sugar,seki markada mango dinki kintace seki hada da zobo din seki sa kankara
Mango mikk shake kuma ki bare fatar mango din seki markada shi tare madara da sugar da ruwa
An kwafa!
More Recipes

sharhai