Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl ki zuba sugar, da butter sai kiyi mixing na minti biyu
- 2
Sai ki zuba kwai da flavor
- 3
Kiyi ta juyawa har ya zama cream
- 4
Sai ki zuba flour ki kwaba shi sai ya hade jikin sa
- 5
Sai ki ringa diba kadan kadan kina sawa a mold kina cirewa
- 6
Sai kisa parchment paper akan bakin tray, sai ki jera su
- 7
Kiyi pre heating oven sai kisa, ki barshi ya gasu na minti 15 zuwa 20
- 8
Sai ayi serving
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310328





sharhai (2)