Kunun nono da gero
Umarnin dafa abinci
- 1
A dauko gero a gyara shi a wanke dan a cire kasa in akwai a ciki sai a saka shi a tukunya ana juyawa har ya soyu zakiji ya na kamshi sai a zuba ruwa akai a barshi ya nuna sosai
- 2
Bayan ya nuna sai a dauko nono ko madara ko yoghurt a zuba akai a juya su hade sosai sai a saka sukari a gauraya a sha dadi lapia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16323875








sharhai