Kayan aiki

30min
mutane2 yawan a
  1. Fulawa Kofi biyu
  2. Ruwa
  3. Baking powder 1 tea spoon
  4. Madara 3 table spoon
  5. Sugar 2 table spoon
  6. Flavor
  7. Butter cokali biyu
  8. Kwae guda daya

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dafarko zaki Sami fulawarki ki tankadeta ki xuba a bowl

  2. 2

    Sai kisa baking powder da sugar dinki da vanilla flavor dinki

  3. 3

    Sai ki kawo madarar ki hada ta da ruwa ki dama ki xuba akan fulawarki

  4. 4

    Kisa kwanki da butter dinki aciki ki kwabin kar ya Kai na wainar fulawa ruwa.

  5. 5

    Sae ki dauko kaskonki ki shafa masa butter kirinka diba kina soyawa

  6. 6

    #Akushi da rufi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Nafiu
Amina Nafiu @A2420
rannar

Similar Recipes