Peanut Burger
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara gyara gyadarki ki soyata ko kuma kibarta hakanan bayan kin gyara sai ki sakamata gishiri
- 2
Bayan kin saka gishiri sai ki sa ruwa kibarta tayi 1-2min sannnan sai ki cire ki shanyata ta bushe
- 3
Sai ki kada kwanki da sugar har sai sugar ya narke
- 4
Sai ki hada fulawarki madara gishiri baking powder waje daya ki juya sosai komai ya hade sai ki zuba gyadarki a roba sannan sai ki debo kwanki kadan
- 5
Ki zuba cikin gyadar kina zakudashi inyayi sai ki zuba fulawarki da kika hada kinayiyi kina cire wayanda suka hade in kika gama sai ki siya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16331292














sharhai