Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 3
  2. Wake kofi 1
  3. Manja
  4. tattasai 3
  5. Attargu 5
  6. Albasa 2
  7. Maggi 4
  8. Daddawa
  9. Curry
  10. Citta
  11. Tafarnuwa
  12. Gishiri
  13. Kifi 3

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyanki kisa manjarki awuta kisoya ta

  2. 2

    Sai kisa kayan miyar itama kisoyata ta soyu

  3. 3

    Sai kisa ruwa ki zuba kayan dadano kisa wake ta nuna sai kisa shinkafa itama ta nuna

  4. 4

    Sai kisa kifinki

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (3)

Wanda aka rubuta daga

Amina Yusuf
Amina Yusuf @ameesmart
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes