Spaghetti with source and egg
#mukoma kitchen
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16341010

#mukoma kitchen
#mukoma kitchen
#mukoma kitchen
#mukoma kitchen
Zaki tafasa ruwan in ya tafasa zaki sa spaghetti ki 10 min to 15 in yayi sai ki sauke
Zaki sa mai a wuta ki zuba kayan miyanki da spices da kayan dandano ki soya for some minutes
Dama kin riga da kin dafa egg naki sai kisa a ciki y kara soyuwa sai a sauke.
An kwafa!
More Recipes

sharhai