Kayan aiki

awa da rabi
5 yawan abinchi
  1. Flour Kofi uku
  2. Butter daya
  3. 12Kwai
  4. Baking powder babban cokali daya
  5. Vanilla flavour cokali daya

Umarnin dafa abinci

awa da rabi
  1. 1

    Da farko na zuba butter da sugar nayi mixing dinsu har suka fara fari sainasa kwai one by one sainasa flavour sainasa baking powder da flour na yi mixing ya hade jikinsa saina sa a pan na gasa a oven.

  2. 2

    Da yayi brown nasa toothpick naga babau danyantaka na kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameera ammar
ameera ammar @ameera18890
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin🤝🏼

Similar Recipes