Kayan aiki

minti ashirin
mutane uku
  1. Salak
  2. Tumatir
  3. Albasa
  4. Waken gongoni
  5. Man salak
  6. Cucumber
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Zaki samu salak dinki ki wanke shi ya fita tas sai ki saka gishi ki qara daurayesa

  2. 2

    Sai kisa a kwando ya tsane daga nan sai ki dauko kwanonki mai kyauw ki juye aciki

  3. 3

    Sai ki dakko tumatur dinki da albasa da cucumber ki wanke tas sannan ki yanka akan salak din
    Daga nan sai ki dakko waken gongonin ki saka akai

  4. 4

    Msai ki saka man salak da maggi da kayan kamshi
    A ci lafiya 🥰
    Na gode ❤️

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwau Alhassan Salihu
rannar

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin🤝🏼

Similar Recipes