Tsiren gashi na garwashi
Gashin masu tsire kenan, aci dadi lfy
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu tsokar nama
- 2
Zaki yanka shi flat,
- 3
Sai ki daka kuli ki saka Maggie barkono da mixed spice
- 4
Sai ki dakko yanka yankar naman ki dinga dannashi a kulin gaba da baya
- 5
Sai ki rufe ya tsumu zuwa minti 30 ko awa 1
- 6
Zaki hada garwashi, ki dora waya tayi zafi sai ki jera naman akai
- 7
Sai ya fara gasuwa sai ki dinga yaryada mai, sai ki juya daya side din
- 8
Idan ya gasu za kiga ya chanja kala kulin ya kame, sai ki kwashe, ki yanka tumatir da albasa kisa, zaki ya sa kabeji ma
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16360161















sharhai (4)