Kayan aiki

  1. 8 cupsflour
  2. 2Kwai
  3. 4 cupssugar
  4. Gishiri Dan kadan
  5. 1simas butter
  6. 1 table spoonbaking powder
  7. 1 table spoonVanilla flavour
  8. 3 sachetmilk
  9. Oil(optional)
  10. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki fara tankade flour ki. sai ki sa Dan gishiri ki cakuda.

  2. 2

    Sai ki zuba sugar da butter da baking powder ki juya sosai.

  3. 3

    Sannan sai kisa madara da flavour. Sai ki fasa kwai sannan ki zuba ruwa kadan.

  4. 4

    Ki ta bugawa har ya hadu sosai.

  5. 5

    Sai ki sa a cutting board ki murje shi sannan ki yanka yanda kike so.

  6. 6

    Sai ki dora mai a wuta yayi zafi sannan sai ki soya. Zaki iya cim chin chin din da juice ko zobo ko tea.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadijah yusuf
khadijah yusuf @cook_25951409
rannar
Love trying new recipes✨
Kara karantawa

Similar Recipes