Gashin hanta/tananen hanta

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
Kano

Yana kara lfy, musamman jini, hanta tana kara jini

Gashin hanta/tananen hanta

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yana kara lfy, musamman jini, hanta tana kara jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
3 servings
  1. Hanta
  2. Attaruhu da albasa jajjage
  3. Maggie
  4. clovesMixed spice (cinnamon, cardamom, black pepper, coriander,
  5. Oil

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Zaki wanke hanta kisa a tukunya non stick

  2. 2

    Zaki zuba ruwa kadan, da Maggie da jajjagen ki

  3. 3

    Zaki zuba mai, kin kunna wuta low heat har ruwan ya tsotse zakiji yana kara alamar ruwan ya shanye

  4. 4

    Sai ki bude ki dinga juya ta har tayi dai dai color din da kike so sai ki sauke ki barbada yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes