Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki buga butter da sugar har sugar ya narke kisa kwai daya bayan daya kisa vanilla kihada flour da baking powder kijuye akan hadin kikawo madara kisa kijuya
- 2
Ki kunna oven yayi zafi kidauko cupcake pan kisa paper kizuba kwabin kigasa 15,20mint idan yagasu kicire kibarshi yasha iska saiki sa Aleda.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16407946




sharhai (3)