Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade flour azuba salt da baking powder a aje
- 2
A samu kwano azuba butter, sugar,egg da milk a juya sai akawo flour azuba a kwaba karyayi tauri sosai Kuma kar yayi ruwa
- 3
Sai a yanka shape dinda ake so sai a Dora Mai idan yayi zafi asoya kar a cika wura idan wuta tayi tawa zai Kone Kuma cikin bazai soyuba.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16414250




sharhai