Tuwo da miyar taushe daga balkisu kabiru

Kabiru Balkisu
Kabiru Balkisu @cook_34905921

Tuwo da miya taushe

Tura

Kayan aiki

hr 2:30mintuna
mutan 1 yawan a
  1. Tattasai 5
  2. tomator tarugu
  3. albasa 22
  4. kabewa
  5. tafarnuwa
  6. citta 1
  7. masoro
  8. Dadawa
  9. Gydar miya
  10. sinadarin Dadano
  11. gyada
  12. alayahu
  13. nama
  14. Mai

Umarnin dafa abinci

hr 2:30mintuna
  1. 1

    Da farko na kyara kayan miya na niqe nadafa kabewa na niqe na dafa tuwu na kwashe aleda natafasa nama na sauke na soya mai da albasa

  2. 2

    Na zuba niqa nasoya bayan sun soyu na zuba ruwa nizuba nama nasa kayan yaji

  3. 3

    Bayan nan daka gyadata nazuba bayan ta dafu nasa alayafu na rufe bayan minti biyar nasauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Balkisu
Kabiru Balkisu @cook_34905921
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes