Tuwon semo miyar kuka
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na dora ruwa a tukunya yatafasa, saina samu roba nazuba semovita din aciki nazuba ruwa nasa muciya na motsa
- 2
Sannan nazuba wannan semo din acikin tafasashen ruwa, na motsa
- 3
Sannan nabarshi yayita dahuwa, bayan yadahu saina dauko garin semo naita zubawa ina tukawa har saida yayi kaurin danakeso,
- 4
Saina rage wuta sosai, bayan yadahu saina kwashe a leda.
- 5
Nazuba maggi da crayfish, bayan yatafasa saina kada kuka din, saina maida naman acikin miyar nazuba man ja, nabarshi na yan mintuna sannan nasauke.
- 6
Natafasa kaza nazuba daddawa aciki, na daka tarugu da albasa nazuba, na kwashe naman dake ciki,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16461784




sharhai (4)