Cupcake

#Nazabiinyigirki a kuda yaushe ina matukar so inga nayi cupcake bana gajiya dashi saboda ina kaunarsa iyalina ma suna sanshi
Cupcake
#Nazabiinyigirki a kuda yaushe ina matukar so inga nayi cupcake bana gajiya dashi saboda ina kaunarsa iyalina ma suna sanshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada sugar da butter kisa mixer ko muciya kibuga har saikin daina jin motsin sugar kidauko kwai kifasa kisa vanilla saiki sa aciikin hadi butter kiyi mixing.
- 2
Kidauko flour kisa baking powder kijuya saiki dinka zubawa acikin hadin butter itama madara
- 3
Saiki zuba ta kina sa flour harta shige saiki juya ko ina ya biyu ki kunna oven idan yyi zafi
- 4
Saiki dauko cupcake pan kisa paper kizuba kulli saiki sa a oven yagasu.
- 5
Idan yyi saiki cire abarshi yasha iska sannan asap aleda
- 6
Idan bakida scales butter zaki siyi na Leda simas Saiki rabashi biyu saiki dauki Rabin saiki rage kadan saikiyi amfani dashi
Similar Recipes
More Recipes



sharhai