Dambun shinkafa da zogale

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#nazabiinyigirki arayuwa inason dambu so bana wasa ba 😀 dambu shine abunda ke wakilta ta

Dambun shinkafa da zogale

#nazabiinyigirki arayuwa inason dambu so bana wasa ba 😀 dambu shine abunda ke wakilta ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Barzajjiyar Shinkafa cup uku
  2. Curry powder spoon daya
  3. Tattasai 5 attarugu 4
  4. Albasa biyu
  5. Maggi 5, Gishiri spoon daya
  6. Mai
  7. Zogale

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara shinkafa kikai a markado miki ita bayan ankawo saiki tankade garin kibar tsakin

  2. 2

    Kidora tukunyar dambu idan kinada ita idan kuma bakida zaki iya zuba ruwa acikin tukunya ki dora marfin tukunya akai ko rariya (matankadi)

  3. 3

    Ki rufe su tafasa suracin ya game tukunyar saiki dauko tsakin ki dakika wanke kika tsane shi kizuba wankakiyar zogale ki cakudasu kirufe zaki iya dora buhu akai kafin ki rufe marfi ko leda baka babba koma a haka zaki iya rufewa

  4. 4

    Idan kikaga yayi rabin dahuwa saiki kwashe shi kidauko jajjagen ki kizuba da curry, maggi, Gishiri da albasa ki jujjuyawa saiki koma maidawa idan ruwan sunyi kadan zaki iya karawa kamin kimaida shi

  5. 5

    Idan yadahu zakiji kanshi ya bade ko ina saiki sauke ki soya mai kizuba 😋😋😋

  6. 6

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes