Faten dankalin hausa

Zee's Kitchen @z1212
Kasancewar yanxu lokaci ne n dankalin hausa kuma Ina son fate sosae bn gjy da sanshi.#jumaakadai
Faten dankalin hausa
Kasancewar yanxu lokaci ne n dankalin hausa kuma Ina son fate sosae bn gjy da sanshi.#jumaakadai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na faraye dankalina n yanka n wanke n barshi a cikin a ruwa n ajiye gefe daya
- 2
N gyara kyn miyata nayi grating dinsu
- 3
Sae n Dora tukunya n xuba Mai yy xafi n juye kyn miyata n barsu suka soyu sae n tsaeda ruwa Amma ruwan kdn sbd baya son ruwa yn d sauri dahuwa
- 4
Sae n zuba kyn dandano n rufe n barshi y tafasa sae n kawo dankalin n xuba nasa spice n juya n rufe
- 5
Daya dahu n Dan farfasa shi n n wanke alayyahu na n tsane na zuba nasa curry na juya n rufe n rage wuta minti kadan n sauke.
- 6
Shikenan an gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16592407



sharhai