Dambun shinkafa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barjajeyar shinkafa
  2. Zugale
  3. Gyada
  4. Attaruhu albasa
  5. Sinadarin daddano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke tsakin shinkafarki saiki daura madambacinki akan wuta saiki zuba ruwa a kasansa sai daura ki rufe saiki sabu buhunki ki zuba tsakin akai

  2. 2

    Saiki barshi ya turara saiki sauke ki zuba gyadarki ki xuba zogale kisa attaruhu da yankakkiyar albasarki da sunadarin dandano sai ki mayar ki barshi yasake turara
    Idan yayi zakiji yana kamshi shikenan kin kammala danbunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
noor’s delight kn
rannar

sharhai

Similar Recipes