Umarnin dafa abinci
- 1
A jajjaga kayan miya a ajiye a gefe
- 2
Se a zuba cous cous a roba daidai yadda akeso
- 3
A juye jajjagen kayan miyan a cikin cous cous se a gauraya
- 4
A dauko su maggi da sauran kayan dandano a zuba
- 5
A zuba yankakken albasa akai
- 6
A dauko wankakken zogale a hada a gauraya
- 7
A dauko mangyada kadan a zuba a ciki
- 8
Se a dauko steamer ko kolanda a juye hadin a ciki
- 9
Se adauko tukunya a zuba ruwan a ciki se a dauko kolanda a dora akai
- 10
A rufe kirif kar iska yana shiga
- 11
A rage wuta a barshi yayi ta turara harse ya nuna
- 12
Za a iya zuba yajin quli quli a gauraya. Se a co
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16605669




sharhai