Indomei da plantain da egg

meenah's Pride
meenah's Pride @2825meenah

Pride Indomei inasanta sosai saboda batada wahala kumaga sauri wajen yinta sannan tanada dadi ga gamsarwa saboda nahadatada plantain dina maicikeda dadi ga kara lpy,

Indomei da plantain da egg

Pride Indomei inasanta sosai saboda batada wahala kumaga sauri wajen yinta sannan tanada dadi ga gamsarwa saboda nahadatada plantain dina maicikeda dadi ga kara lpy,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

dasafe yafidadi
mutane 3 yawan
  1. 2Indomei
  2. 3Kwai
  3. 1Plantain
  4. Tumarur albasa magi curry
  5. Karas koran tattasai

Umarnin dafa abinci

dasafe yafidadi
  1. 1

    Inkatafasa indomi saika tsaneta a gefe saika dakko magida curry da tumatur kadan yayyankasu kasoyasu samasama damai saika dakko indominka kahada kajujjuya shikkenan

  2. 2

    Sai kuma ka soya plantain dinka da kwai shikkenan saici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meenah's Pride
meenah's Pride @2825meenah
rannar

sharhai

Similar Recipes