Tura

Kayan aiki

1hr
  1. 3Flour gwangani
  2. 250 gButter
  3. 8Kwai
  4. Sugar gwagwami 1 da rabi
  5. cokaliBaking powder babban
  6. Vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Za'a hada sugar da butter ata gaurayawa sai yayi haske sugar ya narke

  2. 2

    A fasa kwai a zuba,a zuba flour,baking powder, flavour ayi mixing sannan a shafa butter a gwanganin gashin a zuba hadin cake din sai a gasa in yayi zaaji kamshi na tashi,yayi golden brown

  3. 3

    Aci Dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asiyah Sulaiman
Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
rannar

Similar Recipes