Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Allayahu
  2. 2Maggi
  3. 2Kifi
  4. 5Tomatur
  5. 3Tattassai
  6. 2Tarugu
  7. Mai kadan
  8. 1Albasa

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki yanka tumatur tarugu tattasai da albasa

  2. 2

    Ki fara zuba mai cikin tukunya in yayi zafi ki zuba kayan miya banda albasa

  3. 3

    Ki yanka allayahu ki wanke ki matsa ruwan sosai

  4. 4

    Sannan ki zuba ciki ki motsa se ki zuba albasa da kifi ki rufe ya sulala

  5. 5

    Se ki kwashe
    Zaki iya cin wannan sauce da shinkafa ko doya amma ni couscous na dafa saboda masu diabetics.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes