Miyar kubewa da tuwon semolinah
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na wanke nama na Dora a wuta na zuba albasa da Maggi da kayan qamshi na rufe ya tafasa
- 2
Bayan ya tafasa na dakko tukunyar da zanyi miyata na dauraye na zuba mangyada na yanka albasa na zuba yafara soyuwa na gireting tarugu
- 3
Na zuba da tafarnuwa sukasoyu nakawo manja na zuba nakawo namann na juye Akai na daka daddawa ta da waken miya na zuba na qara ruwa na rufe
- 4
Na sauke na tuqa tuwona na semolina naci haaka naga mamana tana miyan kubewa danye Kuma akwai dadi sosaii
- 5
Bayan na rufe na barshi ya dahu sosaii na kawo kayan qamshina na zuba Na barshi ya dahu na zuba magi na goga kubewata na zuba na barshi ya dahu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16607792






sharhai (2)