Crunchy CHICKEN

Wannan girki yana da dadi I’m kika saba yinsa ya ruwa kin daina siyan kazar kfc da zakiyi ta da kanki dan iyalan ki
Crunchy CHICKEN
Wannan girki yana da dadi I’m kika saba yinsa ya ruwa kin daina siyan kazar kfc da zakiyi ta da kanki dan iyalan ki
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kwano ki zuba ruwa 4 cups ki saka salt sannan kisa sugar da garlic powder sai ki saka kazar ki a ciki ki barta over night ko kuma na tsahon awa uku
- 2
Sai ki samu kwano ki zuba flour da corn flour ki saka oregano da black pepper daidai yadda kike so ki juya sai ki raba flour din zuwa kwano biyu
- 3
Hadin flour din guda daya zaki samu ki gasa kwai a ciki ki juya sai li saka ruwa rabin cup ki juya sa sosai
- 4
Bayan kin gama sai ki ciro kazar ki kisa a tissue ko kichen towel ki goge ruwan dake jikin ta ta tsane sosai Sai ki saka ta a cikin kwa in flour dinnan ki cire kisa a cikin daya garin flour din
- 5
Sai ki cire ki soya a cikin mai in a low heat a deep frying
Ready to serve zaki iya ci da ketchup ko chips duk abunda kike so
Keywords
Similar Recipes
More Recipes















sharhai (4)