Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638391

Ki dora tukunya kan wuta kisa manja ki yanka albasa in yayi sai kisa kayan miya, bayan ya soyu kisa spices da seasoning ki sa ruwa.
Ki yanka doya kanana sai ki wanke in ruwa ya tafasa sai ki zuba doyar, bayan 5m ki zuba dafaffen wake ki rufe, in yayi sai ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai (6)