Kosan garin kwaki
Yanada dadi sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara garin kwaki, sai kiyi grating tarugu da albasa, ki saka aciki, sai ki saka dandano.
- 2
Sai ki motsa y hade, sai ki zuba ruwa kadan kadan kina kwabawa, har yakai idan kin jimqa garin a hannunki zai dunkule. Toh Yy dai dai
- 3
Sai ki diba ki mulmulashi y hade, sai ki saka a tafin hannunki ki danna yy Fadi
- 4
Haka zakiyi har ki gama. Sai ki daura pan a wuta,ki saka Mai sai ki soya Kosanki aciki.
- 5
Zaki iyaci da kunu koh tea.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664561





sharhai (2)