Plantain frittata

Fatima muh'd bello @bakerstreat
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki yanka plantain dinki ki soyata sai ki aje a gefe
- 2
Ki fasa kwai a wani mazubi, ki saka tarugu, albasa da dandano. Sai ki kada
- 3
Sai ki daura frypan a wuta, ki saka Mai, sai ki juye kwaidinki aciki.
- 4
Idan y Dan fara soyuwa, sai ki dauke soyayyar plantain dinki ki jera akai, ki bari y soyu. Sai ki juya dayan gefen y Ida soyuwa. Sai ki kwashe.
- 5
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Plantain Frittata
#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki. Mamu -
-
Plantain rings
Sunan wannan girki nawa plantain rings. Nakirkiri wannan girkine saboda maigidana yana sonsa kuma ina yawan yimasa akai Kai. Askab Kitchen -
-
-
-
Plantain mosa
Girki ne mai sauki da kuma dadi a qanqanin lokaci zaka sarrafa shi. Meenas Small Chops N More -
-
-
-
-
Plantain da meatballs
Minced meat Dina ya jima ajiye a cikin freezer sai nace gara de in cire in cinye abuna tunda de an shiga December. #omn Yar Mama -
-
Plantain da wake
wannan hadin zai Dade achikin ka kafin kaji yunwa ga dadi ga riqon chiki#wake Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16664615
sharhai (2)