Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tsulala naman ki ki ajje agefe sai ki yanka albasa kisa manja ki daura Akan wuta
- 2
Sai kizo kizuba jajjagen kayan miyar ki sai ki bari ya soyu sama sama sai ki kawo salalan namanki kizuba kidan barshi 4 som mint
- 3
Sai ki kawo alayyaho ki kizuba
- 4
Ki rufe 4 som mint shikenan
Soup is served🥗 enjoy zaki iya ci da komai rice,spaghetti, swalo…
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16678069








sharhai