CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Mini dublan
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Mini dublan ainihin hoton girkin

Mini dublan

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Zanyi baku narasa mai zanyi mata sai nayi mata shi da kuma cucumber and lemon juice

Zanyi baku narasa mai zanyi mata sai nayi mata shi da kuma cucumber and lemon juice

Kara karantawa

Mini dublan

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Zanyi baku narasa mai zanyi mata sai nayi mata shi da kuma cucumber and lemon juice

Zanyi baku narasa mai zanyi mata sai nayi mata shi da kuma cucumber and lemon juice

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 3 cupsFlour
  • 1 tspbraking powder
  • 1 tspbraking soda
  • Pinchsalt
  • Sugar 1 tblspn
  • 1Egg
  • Oil 1 tblspn
  • Small water
  • Sai man suya
  • Ridi
  • Yadda Zaki hada sugar syrup
  • 1 cupwater
  • 1 cupsugar
  • Lemon
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada flour ki aciki bowl dinki sai ki zuba komai sannan kiyi ta juyawa har sai kinyi making Doug dinki sai ki buga shi kadan yadda zai yi Dan soft

    Mini dublanmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan sai ki zuba flour ki murzashi yayi Fadi sosai yadda zai yi fale fale sannan sai ki fara rolling dinshi sai ki yayyanka shi Kamar haka ko kuma idan Kinsa Zaki Ki iya yi mishi kama Nadin dublan

    Mini dublanmatakin girki2 hoto
    Mini dublanmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki daura manki akan wuta yayi zafi sai ki fara soyawa

    Mini dublanmatakin girki3 hoto
    Mini dublanmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki daura ruwa cup daya akan wuta ki zuba sugar cup daya shima sai ki matsa lemon dinki sai kiyi dafa ya dahu idan yayi kauri sai ki dauko ki juyesu ki juya sosai yada zai shiga jikinsa sosai

    Mini dublanmatakin girki4 hoto
    Mini dublanmatakin girki4 hoto
    Mini dublanmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan sai ki kwashi a abunda kike so sai ki Barbada masa ridin

    Mini dublanmatakin girki5 hoto
    Mini dublanmatakin girki5 hoto
    Mini dublanmatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
rannar December 29, 2022 23:35
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai (5)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 08, 2023 18:53
@cook_35010009 Inason Dublan wlh
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dublan

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Simple Sauce 🤤
  1. Masa da yaji
  2. Simple Sauce 🤤
  3. Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup
  4. Air fryer Awara
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16720032
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close