Umarnin dafa abinci
- 1
Na hada flour, sugar, madara,baking powder da gishiri na waje daya na hadesu
- 2
Sai na zuba mai aciki na hadesu sai na saka kwai na zuba ruwa na hadesu har saida yazama ya hada jikinsa sai nayi flat dashi na yanka shi different design da nakeso
- 3
Sai na soya shi. Shikenan na gama
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16732633







sharhai