Masa me kuli kuli
Wannan hadin masa yana da dadi sosae
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara kuli ki dakashi ki saka masa maggi,onga,tafarnuwa,yaji ki dakesu tare
- 2
Ki yanka tumatir,albasa,lawashi,cucumber,cabbage
- 3
Zaki soya mai da albasa Sannan ki zuba masa a plate ko bowl ki barbada kuli ki kawo kayan hadi ki zuba ki yaryada mai akai Sannan ki kawo naman da kikayi shredding ki gasashi ki zuba akai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16756929




sharhai (3)