Frozen meat pie
Business idea
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu bowl kisa flour salt da butter sai oil ki kwaba da ruwa ki kwana saikizo ki murja kinayi kinasa filling dinki idan kin gama saiki jerasu a oven try
- 2
Saiki gasa sama sama kisa wutar sama da akasa kamar mintuna 10-15 saiki sauke kisa a fridge shikenan kin hada frozen meat pie dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16757720





sharhai (3)