Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fara zuba dry ingredients acikin bowl sannan sai fasa kwai sannan ki had shi da melted butter sai ki zuba ruwa sannan ki matse lemon aciki.
- 2
Sai ki zuba acikin dry ingredients sannan ki whisking.
- 3
Sai ki kunna pan din ki ki fara zuba har sai yayi golden brown
- 4
Za ki iya shafa Nutella a kai😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16798736










sharhai (6)