CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Spring rolls Mai dankalin turawa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Spring rolls Mai dankalin turawa ainihin hoton girkin

Spring rolls Mai dankalin turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Kara karantawa

Spring rolls Mai dankalin turawa

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1:30mintuna
8 yawan abinchi
  • Fulawa cup ukku
  • Mai litta guda
  • Kirjin kaza Rabin kilo
  • Dankalin turawa4
  • Chilli2
  • Albasa2
  • chokaliThyme curry Rabin karamin
  • Ruwan sanyi dai dai bukata
  • Gishiri kadan
  • Shuga chokali guda
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki khaba fulawarki da sugar d gishiri kadan da ruwan sanyi da baking powder yafi kwabin wainan fulawa kuri ki ajiye waje guda kaman haka

    Spring rolls Mai dankalin turawamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sannan kisa Mai kadan Afryfan kizuba Albasa da tafarnuwa kisoya sama sama sannan kizuba Naman kaji da chilli kijuya kizuba dankalin turawa da kika yanka kana kijuya kizuba spices da maggi da gishiri ki juya kibashi mintoci yasoyu sannan ki sauke ki ajiye waje guda

  3. 3

    Allah ya amintar da hannayemu nagode Aci lafiya

  4. 4

    Sannan kisamo fryfan ki Sha mashi Mai kadan ki aza kan wuta ki rage wutar sannan ki dinga diban kullun fulawarki kina shafawa dayayi ki samu Wani tire da kina ajiyewa harkiga kirufe

  5. 5

    Sannan ki dako wanna sheet da kikayi na zuba nama kina lankwafe wa kina nadewa sannan daga geme kishafa fulawa wadda kika kwaba ki manne ki ajiye waje guda

  6. 6

    Sannan kisa Mai afrypan yayi zafi kifara soya spring rolls dinki dayayi kijuya sannan kisa anataci Dan manyafita

  7. 7

    Sannan ki sa flat kaman haka

    Spring rolls Mai dankalin turawamatakin girki7 hoto
    Spring rolls Mai dankalin turawamatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR
rannar September 30, 2023 23:55
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Spring Roll Mai Irish

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Brown Shaariyya vermicelli noodles
  1. Baghrir Moroccon pancake
  2. Brown Shaariyya vermicelli noodles
  3. Kosan dankalin turawa
  4. Sinasir da miyan ganye
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/17097642
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close