CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dansululun alabo
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dansululun alabo ainihin hoton girkin

Dansululun alabo

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

Dansululun alabo Nada dad'i da dandano

Dansululun alabo Nada dad'i da dandano

Kara karantawa

Dansululun alabo

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
Zaria City

Dansululun alabo Nada dad'i da dandano

Dansululun alabo Nada dad'i da dandano

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Minti talatin
Mutane uku
  • Garin alabo gwangwani uku
  • Gishiri kad'an
  • Ruwa na kwab'awa
  • Sai na miyar jajjage
  • Tattasai
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Magi Mai tauraro
  • Gishiri domin d'and'ano guda d'aya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko za'a kwa6a garin alabon da ruwa da gishirin

  2. 2

    Kwa6in yayi kamar na cincin

  3. 3

    Sai a mulmula,a d'ora ruwa a wuta

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa a zuba mulmulallan garin alabon

  5. 5

    Sannan a zuba cikin tafasasshen ruwan, a rufe, idan ya nuna a sauke, a zuba cikin ruwan sanyi

  6. 6

    Sannan azo a jajjaga kayan miyar, a soya manja, azuba had'i da Magi maitauraro Dan gishiri, a rik'a juyawa ahankali har ya d'an soyu, Sannan a sauke aci da D'ansululun.

  7. 7

    Dansululun alabomatakin girki7 hoto
    Dansululun alabomatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_13813635
rannar March 31, 2019 09:17
Zaria City
Salaha by name,born and bred up in Zaria.I really love cooking, because beauty without high skills of cooking is useless..
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alabo

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Farfesun kayan ciki d dankali girki daga mumeena's Kitchen
  2. Garau garau
  3. Burabusko shinkafa
  4. Taliya mai Karas da Koren wake
  5. Garau garau da salad da tumatur
  1. Burabusko shinkafa
  2. Farar shinkafa mai kayan lambu
  3. Bulalar malam
  4. #Garaugaraucontest#
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7910942
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close