Garau garau da salad da tumatur

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Shinkafa da wake yayi arayuwa fa #garaugaraucontest

Garau garau da salad da tumatur

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Shinkafa da wake yayi arayuwa fa #garaugaraucontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna50mintuna
Mutane 6 yawan abinchi
  1. 1Wake Kofi
  2. 2Shinkafa Kofi
  3. Salad
  4. Tumatur
  5. Albasa
  6. Yaji
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

Mintuna50mintuna
  1. 1

    Da farko zaki gyara wake saiki Dora tukunya kan wuta ki zuba ruwa sannan kisa waken yayta dahuwa idan yayi tausji ki wanke shinkafa ki zuba

  2. 2

    Bayan mintuna 15 ki race kisake maidata kisa tafasshen ruwan da zai iya karasa dafata,

  3. 3

    Bayan mintuna 15 kiduba idan ruwan ya tsane ki sauke. Ki yanka salad ki wanke sannan ki wanke tumatur da albasa ki yanka saikisa mai da yaki aci dadi lapia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes