Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8646667
A wanke kayan lanbu a yankasu tare a ajesu a gefe
A zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba albasa karas a soyasu sai a kawo koran tattasai a zuba a gauraya sannan a zuba mikakken nama kory maggi a soya
An kwafa!
More Recipes

sharhai