Indomie

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Indomie abinci ne mai dadi musaman idan akayi mata hadi tana da dadi sosai
#sahurrecipecontest

Indomie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Indomie abinci ne mai dadi musaman idan akayi mata hadi tana da dadi sosai
#sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie biyu
  2. Kifi rabi
  3. Maggi rabi
  4. Curry rabin cokalin shan shayi
  5. Attarugu daya
  6. Albasa rabi
  7. Ruwa kofi biyu
  8. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya idan yayi tausa sai ki bare indomie din sai ki zuba ki fasa maggin ta shima ki zuba ki dauko Maggi star kisa rabi kisa curry rabin cokalin shan shayi

  2. 2

    Ki jajaga attarugu da albasa ki zuba kisa kifin ki wanda kika dafa da kayan kamshi sai ki rufe minti biyar tayi sai ki jera a tire kisa cucumber daga gefe yanda kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes