CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambu recipe III
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambu recipe III ainihin hoton girkin

Dambu recipe III

fauxer
fauxer @fauxer
kebbi State

Dambu recipe III

fauxer
fauxer @fauxer
kebbi State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Barzajjiyan shinkafa
  • Allayyahu
  • Attarugu
  • Maggi
  • Curry
  • Thyme
  • Mai
  • Tafarnuwa
  • Danyar citta
  • Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke barazajjiyan shinkafanki ki tsane

  2. 2

    Ki sa ruwa a tukunya,kisa shinkafan a colender(nayi amfani da na roba nasa shinkafan na rufe da Leda sai nasa murfin tukunya na rufe) ki turara idan ya kusa ki sauke

  3. 3

    Ki jajjaga attarugu da tafarnuwa da citta,ki yanka albasa.

  4. 4

    Ki dora Mai a kasko,kisa albasa idan ya risina kisa attarugu,idan ya soyu kisa Maggi,curry da thyme kiyi souce

  5. 5

    Sai ki juye shinkafan a rob kisa souce naki da yankakken alayyahu ki mayar a colender ki turara idan yayi ki sauke.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

fauxer
fauxer @fauxer
rannar May 21, 2019 19:47
kebbi State
many listen to music when depressed . When in such situation i go to my kitchen. Cooking is the only thing that can never get me exhausted and makes me forget my worries
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Buns
  2. Samosa
  3. Miyar kubewa danye
  4. Kunun tsamiya
  5. Kosai
  1. Kosai
  2. Brown yam,plantain da farfesun kaza
  3. Potatoes chips cake
  4. Lemun abarba da citta da lemon zaki
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8847357
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close