Chicken pepper

#kanostate iyalina suna matukar son kazar nan sosai
Chicken pepper
#kanostate iyalina suna matukar son kazar nan sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadinmu
- 2
Zaki wanke kazarki tas,saiki zubata acikin tukunya,saiki zuba mata duk kayan hadin da kika gani a pic ko aruce
- 3
Saiki juyata sosai,Ki Dora ta akan wuta,karki zuba mata ruwa ko kadan,kibarta haka,bayan tadawu saiki sauke kasa
- 4
Saiki Dora mai akan wuta Ki bari y soyu,Ki yanka albasa
- 5
Saiki zuba.kazar acikin mai Ki soya
- 6
Inbari daya.ya soyu saiki juya daya bari
- 7
Bayan ta soyu
- 8
Zaki dora kasko akan wuta,saiki zuba mai inya soyu saiki zaba jajjagen attaruhu
- 9
Ki zuba albasa saiki juya ki bari y soyu
- 10
Ki dauko su maggi,curry,spice,thyme ki zuba
- 11
Saiki juya sosai
- 12
Gashi ta soyu,zakiga kayan miyar duk sun makale ajikin kazar,saiki samu plate ki juye
- 13
Saiki dauko kazarki ki zuba kita soyawa,harkiga ta soyu
- 14
Alhamdulilah Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes


















sharhai (2)