Cookies

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Kukis yanada matukar dadi musamman idan yasamu lemo me sanyi

Cookies

Kukis yanada matukar dadi musamman idan yasamu lemo me sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Leda daya na bota
  2. Flawa kofi biyu da rabi
  3. Corn flour kofi daya
  4. Nikakken sikari rabin kofi
  5. chokaliVanilla flavour karamin
  6. chokaliBakin foda rabin karamin
  7. Kwai daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami kwano kizuba bota da sukarin ki juya sosai har sai yafara fari seki zuba flavo da kwai ki juya

  2. 2

    Seki zuye flawa da corn flawa ki hadesu suzama dough

  3. 3

    Seki raba kisaka kalolin dakikeso ki mulmula ki fitarda shape dinki da hannu

  4. 4

    Seki gasa a obin tsawon minti goma

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

Similar Recipes