Cake

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Wannan cake hmmmm yana da matuqan dadi ainun kuma iyali na sun ji dadin shi sosai

Cake

Wannan cake hmmmm yana da matuqan dadi ainun kuma iyali na sun ji dadin shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35minti
7 yawan abinchi
  1. Fulawa cupi biyu
  2. 4kwai
  3. narkakken bota rabi (125g)
  4. Filebo karamin cokali daya
  5. Kakkauran madara(buttermilk) rabin kopi
  6. Sugar kopi daya
  7. cokaliBakar hoda qaramin
  8. Bakar soda karamin cokali daya

Umarnin dafa abinci

35minti
  1. 1

    Da farko na narka bota na na zuba suga, na gauraya shi ya hada sosai na zuba kwai

  2. 2

    Na zuba kakkauran madara na gauraya shi sai na zuba fulawa tankadadde da bakar hoda da bakar soda na gauraya shi sosai ya hade kanshi

  3. 3

    Na samu takaddan gashin cake na zuzzuba a ciki na gasa shi kaman na minti 30

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes