Blue Hawaii

Maryamyusuf @Bakengrill
Blue Hawaii yamin dadi tun awurin cookout saidanashi 2cups sbd ga dadi ga sanyi.
Blue Hawaii
Blue Hawaii yamin dadi tun awurin cookout saidanashi 2cups sbd ga dadi ga sanyi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ah bowl mai dan girma haka,nazuba kankara aciki,nasa sugar syrup
- 2
Na yanka lemon tsame na matse ruwan aciki shima bawon nasa aciki. Daman nariga dana wanke kafin inyanka.
- 3
Na yanka cucumber slice nasa aciki
- 4
Nakawo sprite dina najuye aciki,nadauko kalata blue nasa kadan
- 5
Najuya nazuba acups nasa straw.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10197122



sharhai