Dafaduka mai sauki

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan shinkafar tanada dadi sosai kuma ga saukin yi.

Dafaduka mai sauki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan shinkafar tanada dadi sosai kuma ga saukin yi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tafasasshen shinkafa
  2. Maggi dasauran kayan dandano
  3. Albasa
  4. Attarugu
  5. Mai
  6. Nama
  7. Kurkur
  8. a

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitafasa shinkafarki ki ajiye agefe. Sai kidaura tukunya kisa mai da albasa kisoyata sama sama sai kizuba ruwa da maggi da sauran kayan dandano tareda attarugu sai kizuba kurkum rabin chokali sanan kizuba shinkafa kijujjuya sai kizuba soyayyar nama kisake jujjuya wa sai ki dan kara ruwa sannan kibarshi yanuna sai kisauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes