Cup cakesYana da dadi musamman a ranar da aka yisa

Amnaf kitchen @cook_16676344
Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba bota da sugar a hada sosai har sugar din ya narke
- 2
A zuba kwai daya bayan daya a hada sosai ya mahe jikinsa
- 3
A zuba flavor shima a hada ya hade ko ina. A kunna abin gashi yadda zaiyi zafi
- 4
A gefe kuma a hada flour da bakar hoda a juya sosai
- 5
Sai a dinga zuba flour din a hadin bota din nan ana juyawa har a zuba duka ya hadu sosai
- 6
A gasa a abin gashi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10225451



sharhai