Meat pies

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Inason meat pie sosai bana rabuwa da yinshi akai akai, musamman soyayye. Haka ma duk wani makusancina yana son ci duk sanda nayi.

Meat pies

Inason meat pie sosai bana rabuwa da yinshi akai akai, musamman soyayye. Haka ma duk wani makusancina yana son ci duk sanda nayi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

ya danganta da
guda 46 yawan a
  1. Rabin kwano na fulawa
  2. Butter guda 1 simas
  3. cokaliBaking powder karamin
  4. Ruwan dumi domin kwabawa
  5. Spices me laushi sosai
  6. Magi knorr guda 4 dungule 2
  7. Gishiri Dan kadan
  8. 1Kwai guda
  9. Hadin filling duk wanda ake so. Nawa dai zallan nama ne da alba
  10. h

Umarnin dafa abinci

ya danganta da
  1. 1

    A sami roba me tsafta a tankade fulawa. Sannan a saka butter a juya har ta zama gari 1. Sai a saka b/p a zaka Maggie knorr guda 4 dunkule guda 2 sai gishiri Dan kadan a juya.

  2. 2

    A FASA kwai akai sannan a zuba ruwan dumi a kwaba. Kwabin me taushi za ayi, Idan yana makalewa a Hannu sai a shafa butter a buga ya zama abu 1. A barshi ya hade jikinta na twahon mintuna 5.

  3. 3

    A barbada fulawa a kana abin murji sai a murza a yayyanka. A fada da a fitar da shafe sannan a saka nama a danne bakin ko a saka a abin yin meat pie a danne.

  4. 4

    Idan an gama sai a soya a wuta madaidaici saida kar ya kone

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai (2)

Bilqees Ramadhan
Bilqees Ramadhan @cook_23482697
Thanks for d recipe aunty nana 😘 more blessings to ur elbow😍

Similar Recipes