CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gurasa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gurasa ainihin hoton girkin

Gurasa

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria

Gurasa

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Yis
  • Fulawa
  • Ruwan dumi
  • Gishiri
  • Albasa
  • Cabbage
  • Yajin kuli-kilu
  • Man gyada
  • Cucumber
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawanki kixubashi a maxubi kisa gishiri kadan, yis dinki xaki iya xubashi haka xakuma ki iya jikashi da ruwan dumi se kisa ruwa ki dama amma kar yayi ruwa kuma Kar yayi kauri kamarde damun fanke se ki rufeshi.

    Gurasamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sekina dauka d'aya bayan d'aya kinasa yankakken albasa, cabbage da cucumbern ki akai, barbada yajin kuli da kuma man gyada shikenan👌👌👌.

  3. 3

    Ki ajiye a waje medan dumi har ya tashi se ki daura non-stick frying pan ko kuma murfin tukunyan ki a wuta kidan shafa mai sabuda gudun kamu kibarshi yayi xafi,seki dinga ibo kullin ki kina baxawa akai amma Kar yayi lafe-lafe sosai in gefe daya yayi se ki juya dayan kina sawa a flask har ki gama dan duminshi ya koma jikinshi yadanyi laushi.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
rannar September 01, 2019 18:12
Gashu'a Yobe State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Gurasa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fruitsalad
  2. Faten dankalin turawa
  3. Lemon Danyar citta da lemon tsami
  4. Dambun biskin masara
  5. Shawarma bread
  1. Soyayyen naman talatalo
  2. Tayota
  3. Shawarma bread
  4. Kwakwalwa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10309160
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close