CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar danyar ku6ewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar danyar ku6ewa ainihin hoton girkin

Miyar danyar ku6ewa

mrs gentle
mrs gentle @MAS09

Miyar danyar ku6ewa

mrs gentle
mrs gentle @MAS09
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Danyar ku6ewa da ayayo
  • Waagashi(awaran nono)
  • Ice fish
  • tafarnuwaTattasai,
  • tarugu,
  • albasa,
  • danyar citta
  • Man ja
  • Cray fish
  • Seasonings
  • Spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka ku6ewa da ayayo a aje a gefe

  2. 2

    Amarkada kayan miyanda na lissafa a sama

  3. 3

    A soya fikin a aje gefe.

  4. 4

    A daura tukunya a wuta a xuba man ja, ya yanka tafarnuwa idan ya soyu a xuba kayan miya,idan suka soyu a xuba ruwa daidai bada yawaba sai a xuba crayfish abaarsu su tafasa

  5. 5

    Idan sun tafasa sai ki xuba duk seasonings da spices da kika amfani ki barsu su qara tafasa idan sunyi dadi yadda kike son yawan miyarki sai ki xuba kifinki ki barshi yayi kamar minti biyar sai ki dauko waagashi dinda kika riga kika yanka sai ki xuba ki barshi yayi kamar minti 5 shima sai ki xuba yankakiyar ku6ewarki da ayayo ki juya baya buqatar yawan juyawa idan ku6ewar tayi sai ki sauke.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar August 30, 2019 22:17

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Danya

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sandwich
  2. Meat pie
  3. Lemon kwakwa
  4. Parpesun kaza
  5. Zobo me cocomber
  1. Lemon kwakwa
  2. Parpesun kaza
  3. Stew mai ganda
  4. Vanilla cake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10346979
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close